fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Hotuna: Jami’an tsaro sun kama wata mata dake jagorantar gungun barayi a Kano

Jami’an tsaro a jihar Kano sun kama wata mata dake jagorantar barayi masu fasa shaguna da kwace motoci a jihar.

 

Matar, Hauwa Mustapha yar kimanin shekaru 47 an kamata ne tare da wani matashi, Auwal Ibrahim dan shekaru 28 kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar,  DSP Abdullahi Haruna ya bayyana a sanarwar daya fitar ranar 5 ga watan Fabrairu.

 

Hutudole.com ya fahimci cewa an kama wanda ake zarginne a cikin wata mota Kirar Honda bayan da aka ga suma tafiya me alamar tambaya, bayan da aka bincike su, an gano kayan laifi a ciki.

“On the 19/01/2021 at about 0330hrs, team of Operation Puff Adder led CSP Alabi Lateef while on intelligence-led patrol along Zaria Road Kano arrested one Hauwa Mustapha, ‘f’, 47 years old, of Naibawa Quarters, Kano and one Auwalu Ibrahim, ‘m’, 28 years, of Brigade Quarters Kano, while driving a Motor Vehicle Honda Accord, Ash in colour, moving in a suspicious manner,” said Haruna.

 

“Upon search, breaking implements were found concealed inside the vehicle. The suspects confessed to have conspired with two others now at large, broke a stationary parked vehicle along Mariri Quarters Kano and stole eight cartons of Swan Bottle Water.  All the suspects confessed committing the crime and also confessed to be ex convicts. Investigation is in progress.” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *