fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna: Kalli Jaririn da aka haifa da Sunan Allah a kunnensa

Ikon Allah ya wuce mamaki kuma yakan nuna Ayoyinshi a gurare da dama ga masu Rabo ko za’a samu su yi Imani ko kuma su kara karfin Imani ga Masu Imani.

 

Wani Jaririne aka haifa da kunnensa yayi Rubutu me kama da sunan Allah kuma hakan ya dauki hankula.

 

Allahu Akbar. Allah kara mana Karfin Imani.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

Leave a Reply

Your email address will not be published.