A yau kamar kowane mako, kungiyar IPOB ta tabbatar da ganin ba’a karya dokar hana zirga-zirga da suke sawa ba saboda kama Nnamdi Kanu.
An ga wani bidiyo yanda mutanan da ake zargin IPOB ne suka lakadawa matar duka kuma suka tafi da ita.