fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna: Kasar Guinea Bissau ta sakawa titinta sunan Shugaba Buhari

A jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ziyarci kasar Guinea Bissau inda take murnar cika shekaru 47 da samun ‘yancin kai.

 

Yayin bincik, shugaban kasar Guinea Bissau,  Umaro Sissoco Embalo ya jagoranci shugaba Buhari dana Senegal Macky Sall wajan kaddamar da titin da aka sakawa sunan shugaban kasar.

Shugaba Buhari yayi Alwashin ci gaba da taimakon kasar ta Guinea Bissau inda yace ci gabanta, ci gaban yankin Africa ta yamma ne. Akwai shuwagabanjin kasashen Mauritania da na Burkina Faso da suka halarci wajan Bikin.

Karanta wannan  Tinubu zai yi nasara da kashi 60 cikin 100 a zaben 2023 – Okechukwu

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tayasu Murna.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.