fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Hotuna kenan na sabbin membobin kwamitin kungiyar kiwon lafiyar Najeriya a babban birnin tarayya Abuja.

Inda suka kai ziyara ga shugaban kasa Muhammdu Buhari a fadarsa dake Villa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  PDP na zolayar APC bayan Buhari ya bukaci a cire Keyamo a matsayin mai magana da yawun kamfe na Tinubu saboda ya soki gwamnatinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.