fbpx
Monday, March 1
Shadow

Hotuna: Kungiyar Tallafawa Marayu sun kai wata ziyara Masarautar Kano

Daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Kungiyar Tallafawa Marayu Dake Gidan Kadiriyya a jihar Kano karkashin jagorancin Sheikh Kariballah Nasiru Kabara sun kaiwa  Mai Martaba Sarki Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ziyara da safiyar ranar Litinin.

Hakanan Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ya Halarci Taron masu ruwa da tsaki kan farfado da Masana’antun da suka durkushe a jihar Kano karkashin Jagorancin Mai Girma Gwamnan Kano Alh. Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Mataimakinsa Dr. Nasir Yusuf Gawuna wanda ya gudana a gidan Gwamnatin jihar a ranar Litinin

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *