Hotuna: Kwankwaso ya tarbi Daluban da Gidauniyar kwankwasiya ta dauki Nauyin karatun su
by Abubakar Saddiq
Tsohon Gwamnan jihar Kano a ranar Asabar ya tarbi Dalubai ‘yan Asalin jihar Kano dasu ka kammala karatun su a kasashan waje wanda Gidauniyar Kwankwasiya ta dauki Nauyin su.
Daluban sun sauka ne a filin jirgin saman malam Aminu Kano dake jihar Kano.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: