fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Hotuna: Mai martaba sarkin Rano ya tarbi Sabon shugaban Jami’ar Maitama Sule a fadarsa

Mai martaba sarkin Rano ya karbi bakuncin sabon shugaban jami’ar Yusuf maitama Sule Tareda yan tawagar shi a fadarsa dake masarautar Rano a jihar Kano.

Mai martaba sarkin yayi maraba da zuwan nasu kuma yayi musu fatan alkairi da cigaban ilimi a jahar kano baki daya. 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *