fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Hotuna: Maryam Booth ta tuna da mahaifiyarta bayan shekara daya da rasuwa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta tuna da mahaifiyarta, Zainab Booth bayan shekara daya da rasuwa.

 

Maryam ta saka hotunanta tare da mahaifiyar tata a shafukan ta na sada zumunta inda ta mata Addu’ar samun rahama.

Muna fatan Allah jikanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.