fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Hotuna: Masu zanga-zangar SARS sun kulle duka hanyoyin shiga Abuja

Masu zanga-zangar SARS a babban birnin tarayya, Abuja sun kulle duka hanyoyin shiga birnin a yau, Asabar wanda hakan ya jawo tsaikon ababen hawa.

 

Masu zanga-zangar sun kulle hanyoyin Kubwa da Mararraba inda suka hana motoci wucewa.

Sun rana kansu gida 2 dan tabbatar da cimma wannan Buri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *