fbpx
Friday, July 1
Shadow

Hotuna: Mata dubu 10 ne suka amfana da tallafin kayan Sallah daga Matar Gwmanan jihar Zamfara Aisha Bello Matawalle

Matar gwamanan jihar Zamfara Aisha Bello Matawalle ta bayar da tallafin kayan Sallah ga Marasa karfi da ke Jihar zamfara.

A wani yunkuri na tallafawa Mata marasa karfi domin basu damar yin bukukuwan Sallah cikin farinciki.

Kayan tallafin ya hada da Atamfa, Sanitaiza man wanke Hannu, haka zalika kayayyakin za a rabasu ne ga kananan hukumomi guda 14 a fadin Jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Inda Rabbana: Daddy Hikima ya sake sabon kafce

Leave a Reply

Your email address will not be published.