A ziyarar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke yi a kasar Korea ta Kudu, ya kulla yarjejeniya da kasar kan gyaran matatar man fetur ta Kaduna.
An kulla yarjejeniyar ne ds kamfanin Daewo na kasar da zai yi wannan gyaran.
Shugaba Buhari da karamin Ministan man fetur, Timipre Sylva, da shugaban kamfanin mai na kasa, Mele Kolo Kyari ne suka halarci wajan.

