Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya yi shan ruwa tare da ‘yan majalisar wakilai a fadar shugaban kasar.
Osinbajo ya gana da ‘yan majalisar inda kuma ya shaida musu aniyarsa ta son tsayawa talarar shugaban kasa a shekarar 2023.