Biodun Oyebanji ya ziyarci shugaban kasa Majo janar Muhammadu Buhari ranar litinin baya ya lashe zaben gwamna a jihar Ekiti.
Gwamnan jihar Eikiti, Kebbi da Jigawa watau Kayode Fayemi, Badaru Abubakar da Atiku Bagudu da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu ne suka rakasa fadar shugaban kasar.
Ga hotunansu kamar haka:

