fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hotuna: Peter Obi dai sai kara samun karbuwa yake a Arewa, Kalli dandazon mutanen da suka taru wajan tarukan kamfe dinsa a Arewa

Da alama dai dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar labour, Peter Obi na kara samun karbuwa wajan al’ummar Arewa.

 

Hotunan tarukan da ake yi na yakin neman zabensa sai kara bayyana suke kuma yana kara samun karbuwa a yankin Arewa.

 

A kasa: Hotunan tarukan yakin neman zaben Peter Obi ne da aka yi a wasu jihohin Arewa.

 

 

 

 

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a matsayin mai bashi shawara na kafafen sadarwa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.