fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hotuna: Rahama Sadau na murnar cika shekaru 27

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau na murnar cika shekaru 27.

 

Rahama ta saka Kayataccen hotonta a shafukanta na sada zumunta inda take godiya ga Allah bisa wannan ni’ima da ya mata ta kawowa wannan shekarar Lafiya.

https://www.instagram.com/p/CIephnbBIVK/?igshid=1fqn138xtp077

 

https://www.instagram.com/p/CIbfM4sBFZK/?igshid=catnzppu5kxh

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.