Saturday, April 4
Shadow

Hotuna: Rahama Sadau ta kulle kasuwancinta Saboda Coronavirus/COVID-19

Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da ma’aikatanta dake aiki a gidan abincinta.

 

Rahama ta bayyana cewa ta kulle shagon sayar da abincin nata saboda annobar COVID-19 kuma ta damu da lafiyar ma’aikatanta da abokan hulda.

 

COVID-19 VIRUS IS REAL !!! We at @sadauzhome decided to CLOSED temporarily!! We care about ourselves & our customers!!!…

Posted by Rahama Sadau on Thursday, March 26, 2020

 

An ga Rahama Sadau da ma’aikatan nata sanye da Abin kariyar Hanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *