Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya sauran mata ‘yan uwanta murnar ranar mata ta Duniya.
Ta saka hotunanta a shafukanta na sada zumunta inda ta tayasu murna.
Happy Women’s Day to all the beautiful, courageous & hard working women out there. 💕🫶🏻⚡️#YouArePowerful #HappyWomensDay #InternationalWomensDay #LoveandLight pic.twitter.com/BwZDdJIc5K
— Rahama Sadau ✨ (@Rahma_sadau) March 8, 2023

