fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Hotuna: Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa,Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar Haihuwarta.

 

Ta bayyana cewa a irin wannan rana ta 17 ga watan October ne aka haifeta dan haka tana neman addu’ar masoyanta.

 

https://www.instagram.com/p/CGb6ePDpa21/?igshid=16lgdt9u3st85

 

View this post on Instagram

17 October is a special day too me Alhmdulillah 🎶🎶

A post shared by Rukayya Dawayya (@dawayyarukayya85) on

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *