February 15, 2021 by Abubakar Saddiq Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero Tare Da Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. Abubakar Shehu Abubakar III a gurin Ta’aziyar mahaifiyar Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Adamu Abubakar Maje. Allah yayi mata Rahama. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×