A ranar talata Mai martaba sarkin kano Aminu Ado Bayero ya kai ziyara gun mai martaba Etsu Nupe a garin bidda.

Haka zalika a daran ranar Talata mai marta Etsu Nupe ya mika kayatattun kyaututtuka ga sarkin Kano Aminu Ado Bayero a yayin liyafar da a ka shirya a daran.