Fitaccen mai shirya fina finan kannywood Bashir Mai Shadda zai yi wuff da fitacciyar jauramar masana’antar wato Hassana Muhammad.
Inda ya bayyana cewa yan matan kannywood biyu a ransa dake muradin aure, Aisha Aliyu Tsamiya da Hassana Muhammad, amma yanzu Hassana zai aura sakamako Aisha tayi aure.
Za a daura auren nasu ne a ranar 13 ga watan maris. Ga kayatattun hotunan shagalin bikin su kamar haka.




