Bayan isar gawar Marigayi shugaban ma’aikatan shugaban kasa,Abba Kyari Abuja, ministan Sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami ne yawa gawar tasa Sallah.
Abba Kyari ya rasu sanadin cutar Coronavirus/COVID-19.
Sheikh Isa Ali Pantami leading the funeral prayer of Late Abba Kyari.
May his soul rest in peace pic.twitter.com/OIGQihkEiU— Abdallah Yunus Abdallah (@Abdool85) April 18, 2020
Muna fatan Allah ya jikansa.