fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da Shettima da sauran gwamnonin APC a fadarsa dake babban birnin tarayya

Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya karbi bakunci masu hannu da tsaki a kugiyar APC ranar juma’a a fadarsa dake babban birnin tarayya.

Cikin mutanen da suka hallaci fadar hadda shugaban sanatoci Ahmad Lawal, da abokin takarar Tinubu, Kashim Shettima, gwamna Zulum da dai sauran su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya tace iyaye su daina fitar da 'ya 'yansu karatu kasar waje domin jami'o'in Najeriya sun fisu inganci

Leave a Reply

Your email address will not be published.