fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da Shugaban APC da Gwamnan Ekiti

A yau, Alhamis, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban jam’iyyar APC,Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi a fadarsa ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.

 

Ganawar tasu ta kasance a Sirri.

 

Kalli hotunan ganawar tasu anan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Oshiomole yace dole Atiku ya fadi kuma Tinubu yayi nasara a zaben shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.