Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da mukarrabansa a Birnin Madrid na kasar Sifaniya inda suka halarci hedikwatar ofishin yawon shakatawa na majalisar dinkin Duniya.
Wakilin majalisar dinkin Duniya na shakatawa, Mr. Zurab Pololikashvili ya karbi bakuncin shugaba Buhari.




