Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya mikawa tsohon gwamnan jihar Legas tutar APC, Bola Ahmad Tinubu wanda yayi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar.
Buhari ya mika masa tutar ne a farfajiyar Eagle Square inda aka gudanar da zaben fidda gwanin,
Kuma ya mika masa yayin da ake shirin kulle taron. ga hotunansu kamar haka:

