Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rantsar da manyan sakatarorin gwamnatin tarayya a zaman majalisar zartaswa.
Manyan sakatarorin da aka rantsar sune;
Mary Ada Ogbe, Shehu Ibrahim, Kachollom Shangti Daju, da Beatrice Ejodamen Jedy-Agba.