fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Hotuna: Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya dawo Aso Rock bayan yaje hotuna Sallah Daura

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo babbar birnin tarayya Abuja yau ranar asabar.

Shugaban kasar ya dawo Aso Rock ne daga mahaifarsa ta Daura dake jihar Katsina bayan

yaje hutun babbar Sallah.

Manyan ‘yan siyasa sun tarbi shugaban kasar a babbar birnin tarayya wanda suka hada da wasu gwamnoni.

Ga hotunan saukar sa kamar haka:

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sojoji sun kashe 'yan Shi'a hudu sun jikata wasu dayawa a Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published.