Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso a fadarsa.
Ganawar ta kasancene a yau saidai babu cikakken bayani akan abinda suka tattauna.
A baya dai aun tattauna a kasar Faransa.