fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna: Shugaban Kasar Chadi ya kaiwa sojojin kasar da suka jikkata dalilin yaki da Boko Haram ziyara

Shugaban kasar Chadi,Idris Derby ya kaiwa sojojin kasar da suka jikkata dalilin batakashin da suka yi da Boko Haram ziyara inda ya basu karfin gwiwa.

Shugaban ya jagoranci sojojinshi zuwa yankin tafkin Chadi inda sansanin  Boko Haram yake suka kuma tashesu.

Rahotanni da dama sun bayyana cewa mayakan na Boko Haram sun kwarara zuwa cikin Najeriya dan Neman mafaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna El Rufa'i yayi fashin baki kan sauyawa jihar Kaduna suna

Leave a Reply

Your email address will not be published.