fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Hotuna: Soja ya dirkawa wani matashi harsashi saboda bai saka takunkumin rufe baki da hanci ba

Wani soja a kasar Yankin Mogwadi, Limpopo dake kasar Africa ta kudu ya dirkawa wani matashi, dan shekaru 27 harsashi yayin da gaddama ta kaure tsakanin akan dalilin da yasa matashin bai saka takunkumin rufe baki da hanci ba.

 

Kakakin ‘yansanda, Motlafela Mojafole ya bayyana cewa lamarin ya farune ranar 17 ga watan Satuma, watau, Jiya kenan.

 

Yace am kama sojan inda ake zarginsa da kisan ganganci yayin da shi kuma wanda aka harba din aka garzaya dashi Asibiti.

Karanta wannan  Dirama: Yara 23 da aka ceto a hannun fasto sunki amincewa su koma ga iyayensu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.