fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Hotuna: Sojojin Najeriya sun lalata maboyar ‘yan Bindiga a jihar Anambra

Gamayyar sojojin Najeriya sun afkawa maboyar ‘yan Bindiga a Aguata/Orumba dake jihar Anambra.

 

Sojojin sun kwato kayan mafi yawanci wanda aka kwace daga hannun mutane da karfin tsiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: Abba Kyari ya tsallake rijiya da baya inda bursuna suka kusa kasheshi

Leave a Reply

Your email address will not be published.