Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu da gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar da Tsohon shugaban EFCC, Malam Nuhu Ribadu kenan a wadannan hotunan suna aikin Umrah a kasar Saudiyya.