Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya kaiwa tsohon ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ziyara a gidansa.
Tare da Amaechi Bola Ahmad Tinubu ya yi takarar neman tikitin shugaban kasa na jam’iyyar APC.
A dazu ma an ga Tinubu a gidan Gwamnan juhar Kogi, Yahya Bello.