Saturday, August 8
Shadow

Hotuna: Tsohuwar jarumar Kannywood Mansura Isah ta yi aurw, Sadaki Miliyan 1

An daura auren tsohuwar Jarumar Kannywood kuma tsohuwar matar Sani Musa Danja, Mansura Isah a yau Alhamis, kamar yadda ƙawarta Samira Ahmad ta wallafa a shafinta na Instagram.

Sai dai Samirar ba ta bayyana sunan mijin da Mansura Isah ta aura ba.

Allah ya tabbatar da Alkairi

Karanta Wannan  Allah Ya yi wa Hajiya Hauwa, yayar mahaifiyar jarumar masana'antar Kannywood, A'isha Humaira, ràsųwa a birnin Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *