Wednesday, June 3
Shadow

Hotuna: Wani Shehin Malami ya bijirewa umarnin sarkin Musulmi inda ya jagoranci Idi a Sokoto

Sheikh Musa Ayuba Lukuwa ya bijirewa umarnin Sarkin musulmai na cewa a cika azumi 30, inda ya gudanar da sallar Idi a safiar yau a massalacin sa dake cikin garin Sokoto.

Sheikh Musa Ayuba Lukuwa ya ce tabbas an ga watan Shawwal a sasssa daban-daban na Nijeriya saboda haka yau 1 ga watan Shawwal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *