Tuesday, October 15
Shadow

Hotuna: Wannan Budurwar ta Mutu a dakin saurayinta bayan da ta kai masa ziyara

Wata budurwa me suna Ginika Judith Okoro ta mutu a dakin saurayinta bayan da ta kai masa ziyara.

Budurwar wadda malamar Jinya ce shekarunta 22 da haihuwa.

Lamarin ya farune a Ezeogba dake Awaka ta karamar hukumar Owerri North a jihar Imo.

Iyayen budurwar tuni suka nemi hukumomi da su shiga lamarin dan binciko dalilin mutuwar diyar tasu.

Mahaifiyar budurwar, Caroline Nneji ta koka inda tace ita kadai ce diyarta.

Karanta Wannan  Hotuna: Da cikina wata 4 kika shiga gidan mijinki kuma sai aurenki ya lalace, soja, Ibrahim ya gayawa Budurwarsa, Rukayya wadda yace ta yaudareshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *