fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Hotuna: Wasu ‘yan bindiga sun kashe sojan Najeriya

Wasu ‘yan Bindiga da ba’a tantance su ba sun kashe wani sojan Najeriya akan hanyar Enugu zuwa Makurdi.

 

An bayyana sunan Sojan da Sajan Bulama Aji kuma yana aikine a Rundunar soji dake jihar Filato, yana kan hanyarsa ta zuwa Jihar Filato dinne Ajalinsa ya tarar dashi.

Rahoton ya bayyana cewa ‘yan Bindigar sun tsayar da motar inda a nanne Bulama ya fitar da Katin Aikinsa inda yace musu shi soja na. Aikuwa basu yi wata-wata ba suka kasheshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *