Ya Lashe gasar Shanye Lemon Kwalba Bakawai.
An gudanar da gasar Shanye Lemon Kwalba Bakawai, inna wannan bawan Allah ya lashe gasar.

KNChausa.
Mutumin yalashe gasar ne a wani kasa da aka saka matukar ya shanye lemon Kwalba Bakawai Yana da kyauta mai tsoko, a wani faifan video yanuna yadda mutumin yalashe gasar inna yashanye zunzurutun lemon Kwalba Bakawai batare daya huta ba.