HOTUNA: Yadda Aka Aurawa Autan Marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero, Mata Biyu A Rana
Daya A Ranar Lahadi data gabata.





Mustapha Ado Bayero, Shi Ne Dan Auta cikin ‘Ya’ya 63 Na Marigayi Mai Martaba Sarki, Kuma Kani Be Ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Da Sarkin Bichi Alhali Nasir Ado Bayero.
Allah Ya Ba Su Zaman Lafiya Da Zuri’a
Dayyaba!