Wednesday, June 3
Shadow

Hotunan yadda aka gudanar da Sallar Eid a Jihar Bauchi

Duk da sanarwar da mai Al’farma sarkin musulmi yayi, sai dai an samu wasu sunyi sallar Eid a yau Asabar a sakamakon ikrarin ganin wata da suka bayyana sunyi a daran ranar Juma’a.

Wannan hotunane da wani mabiyin kafar sada zumunta Rajjau A Manga ya wallafa inda ya bayyana cewa yau suke Sallar Eid a Bauchi.

Sai dai an samu masu daukan Azumin a jihar ta Bauchi yayin da wasu ke gudanar da shagul-gulan sallar a wannan rana ta Asabar.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *