‘Yan bindiga sun sake sabon bideyon fasinjojin mutanen da suka kam a jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja a ranar 28 ga watan Maris.
Wanda a bideyon suka lallasa matasan da sukayi garkuwa dasu kuma suka tilasta wasu daga cikinsu yin magana ga gwamnatin tarayya.
Inda mazajen da sukayi magana suka soki gwamnatin Buhari suka ce ba zasu taba yafewa ba.

Kuma babban abin tausayi a wannan bideyon shine wata tsohuwa dakw kuka tare da wata mai sjayarwa da kuma yara kanana.