Tuni ‘yan kwallon kungiyar Atletico Madrid suka sauka a Liverpool dan karawar da zasu yi da kungiyar a zagane na biyu na gasar Champions League.
Azagaye na farko dai Atletico Madrid ta yiwa Liverpool ci 1 me ban haushi.
Ko a wannan karin ya wasan zai kaya?
A gobene dai idan Allah ya kaimu za’a buga wasan.



