fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Hotuna: Yanda aka Binne wanda aka kashe a Rikicin jihar Oyo a katon kabari, yawan wanda suka mutu ya karu zuwa 23

Cikin dare aka binne gawarwakin da aka kashe sanadiyyar rikicin daya barke a Sasa, Karamar hukumar Akinyele dake Jihar Oyo.

 

Daily Nigerian ta ruwaito cewa gawarwakin mutane 11 ne aka binne da darwn Lahadi sannan wata majiya ta bayyana mata cewa akwai gawarwakin da aka kai wasu guraren daban-daban aka binne dan kada a tayarwa da mutane hankula, inda Jimullar wanda suka mutun ya kai 23.

 

Sarkin Kasuwar Sasa, Usman Yako ya tabbatar da hakan inda Rahoton yace akwai kuma bayanan dake cewa an kai karin wasu gawarwakin Ofishin ‘yansada.

So far 23 bodies have been found. Unconfirmed report tonight has it that more bodies were deposited at Sasa police station near Sarkin Sasa residence.

“Eleven bodies have been buried at the Muslim cemetery, while the rest were taken elsewhere in order to douse tension,” Mr Yako said.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *