An kama wani mutum da ake zargin matsafine amma ya kira kansa da Fasto da dan kamfai din mata da hotunan wasu ‘yan Mata.
An kama mutumin, a Imiringi, Karamar hukumar Ogbia dake jihar Bayelsa, cikin abubuwan da aka kama a jakarsa hadda Baibul.


A middle aged man from Edo State who has been posing as a Pastor was caught this morning in Imiringi, Ogbia LGA, Bayelsa state in Possession Female pants, laminated pictures of young girls, a big Bibul and other stuffs in his bag.