fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna: Yanda Ambaliyar Ruwa tawa babban Birnin kasar Amurka, Washington D.C kaca-kaca

Wannan hotunane da wani dan jaridar dake kula da yanayi, Dave Dildine ya wallafa inda ya bayyana cewa Ambaliyar ruwa ce ta mamaye Kenilworth Avenue na  irnin Washington DC na kasar Amurka.

 

An ga motoci tsundun cikin ruwan bayan mamakon ruwan sama me karfin gaske.

 

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

Hakanan a wani hankin Rhode island Avenue shina ruwan saman ne yayi barna inda ya mamaye titi.

 

A wasu yankunan kuwa sai da aka yi amfani da kwale-kwale wajan ceto wanda Ambaliyar ruwan ta rutsa dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.