Wani mutum Afolabi Samad kenan da aka kama da ya bude makarantar koya damfara a Abuja.
EFCC ta kamashi a gidan da ya kama haya yana biyan Miliyan 3 duk shekara.
An kamashi tare da matasa da yake koyawa wannan abin.