fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Hotuna yanda malaman Abuja suka kori dalibai gida saboda rashin biyansu hakkokinsu

Malaman Babban birnin tarayya Abuja a yau, Litinin da aka koma makarantu sun kori daliban zuwa gida saboda zargin rashin biyansu hakkokinsu.

 

Malaman na zargin cewa an ki a fara biyansu Albashi da Sabon Albashi mafi karanci, dan hakane suka kori dalibai daga Ajujuwa.

 

Ziyarar da majiyarmu ta Vanguard ta kai makarantar Kubwa dake hade da Firamare da Sakandare ta bayyana cewa an kori daliban Firamare zuwa gida inda na Sakamdare aka barsu a Ajujuwansu.

 

A baya dai malaman na Abuja dama sun yi garhadin cewa ba zasu koma ba sai an fara biyansu da mafi karancin Albashi na Dubu 30.

Leave a Reply

Your email address will not be published.