fbpx
Monday, August 15
Shadow

Hotuna: Yanda matasan Legas suka taru dsn nuna goyon baya ga Tinubu

Matasa a jihar Legas sun yi taro na musamman dan nuna goyon bayansu ga Tsohon gwamnan jihar, Bola Ahmad Tinubu.

 

Tinubu na son tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar APC.

 

Tuni dai Tibunu ya isa wajan taron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Siyasa: Atiku ya aurar da yarinyar Sule Lamido ga jigon APC a jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.